Sojojin Najeriya sun bayyana dalilin Boko
Haram suna da yawa a Arewa Maso Gabashin Najeriya. Sunce yana kan ilimin
addinin musulunci ba kyau da rashin fahimtan addini.
Manjo Janar Abubakar Yushau, wanda ya wakiltar shugaban hafsin soji,
Laftanat Janar Tukur Buratai, shine ya bayyana haka a taron kwanaku 2
wanda Daraktarat Harkokin Addinin Musuluncin Na Sojin Najeriya sunyi a
Maiduguri, birnin Borno a Laraba 25 ga watan Nuwamba. Jaridar Leadership
ta ruwaito.
Yushau yace wanda malamai masu jahilci da rabin ilimi suna da alhaki dasu koya daliban su ilimi mara kyau da abinda baya cikin addinin musulunci. Wani Manjo Janar yace wanda yana da amfani idan malamai suke koya mutanen su addinin gaskiya.
Yace: “Musulumai suke fuskantar jahilci da fahimtan addinin Musulunci mara kyau.
“Ya kamata muke bayyana ga jama’a da karbo addinin Musulunci mai kyau kamar yadda Annabi Muhammad ya koya kowa. Wani abun bayan haka, baya cikin addinin Musuliunci.

Yan ta’addan Boko Haram

No comments:
Post a Comment
publisher,advertisement,fun,cool,interesting,news,travelling,football